Shafukan Malaman Musulunchi

Shafin Farko | ENGLISH PAGE | Shafukan malamai | Littafin maziyarta | Hotuna | Tuntuba | Siyasar Muslunchi | Shahidan Karbala | Photoalbum

Sayyed Khamenei.Malamai magada annabawa  

Shafukan Malamai

Wannan shafi kusan shine babban makasudin tsara wannan shafi na hausa. Watau don sadarwa zuwa ga shafukan manyan malamai na musulunci da kuma wasu daga cikin shafukan musulunci da za'a iya ziyarta ta nan don samun karuwa.Da fatan da cewa ga mashiga shafukan nan kasa >>>



Sadarwa

sayyid khamenei

^ wannan shafi na sama na Imam Khamenei ne,za kuma a iya karanta shafukan dake ciki da harsuna da dama ciki kuwa har da turanci,larabchi,faransanci ko kuma farisanci da makamantansu www.khamenei.ir



Ayatullahi sistani

 ^ Wannan shafin shehun malamin nan ne na Iraki watau Ayatullahi Sistani tare da dimbin koyarwan Iyalan gidan manzo.shima ya kunshi ya ruka da dama sai wanda kakeji zaka zaba.http://www.sistani.org

 



shafin Ayatullahi Lankarani tare da hausa

wannan shafin Ayatullahi Lankarani ne, shahararren malamin nan mazaunin garin

birnin kum, kuma an tsara shafin da harsuna da dama ciki kuwa har da hau

www.lankarani.com



Ayatullahi Khomaini

Wannan shafi ne kan rayuwa da karantarwar Ayatullahi Khomaini, jagoran juyin juya hali.Allah ya kara haskaka kabarinsa. http://www.khomeini.com



Wasu Shafukan Malamai

www.addua.org  Shafi ne na hausa mai dauke da muhimman addu'a don amfanin Musulmai

http://www.leader. ir/ Ayatollah Al-Udhma Sayyid Ali Al-Hussaini Khamanei

http://www.qaed. net/ Ayatollah Al-Udhma Sayyid Ali Al-Hussaini Khamanei

http://www.bayynat. org/ Ayatollah Al-Udhma Sayyid Muhammad Hussain Fadlullah

http://www.tabrizi. org/ Ayatollah Al-Udhma Mirza Jawad Tabrizi

http://www.alhakeem .com/index. html Ayatollah Al-Udhma as-Sayyid Muhammad Saeed Tabatabi Al-Hakeem

http://www.saanei. org/ 
Ayatollah Al-Udhma Hajj Sheikh Yousef Saanei'

http://www.almodarr esi.com/ Ayatollah Al-Udhma Haj Sayyid Muhammad Taqi Al-Modarresi

http://www.makarems hirazi.com/ 
Ayatollah Al-Udhma Sheikh Nasir Makarem Al-Shirazi

http://www.imamroha ni.com/ Ayatollah Al-Udhma Sayyid Muhammad Sadiq Al-Rouhani

http://www.yaqoobi. com/ Ayatollah Al-Udhma Sheikh Mohammad Al-Yaqoobi

http://s-alshirazi. com/ Ayatollah Al-Udhma Sayyid Sadiq Al-Shirazi

http://saafi. net/ Ayatollah Al-Udhma Saafi Al-Golpaygani

http://www.shahroud i.net/ Ayatollah Al-Udhma Sayyid Mohammad Al-Hussaini Al-Shahroudi

http://www.almontaz eri.net/index. htm Ayatollah Al-Udhma Sheikh Al-Montazeri

http://www.ardebili .com/ Ayatollah Al-Udhma Abdul Kareem Al-Mousawi Al-Erdebeli

http://www.gharavi- aliari.com/ Ayatollah Al-Udhma Mirza Jawad Gharawi

http://www.jannaati .com/ Ayatollah Al-Udhma Jannaati

http://www.alnajafy .com/english/ Ayatollah Al-Udhma Sheikh Basheer Al-Najafi 






Harkar musulunci a najeriya

wannan shafi ne da ke bada bayani da sakonni da kuma karin ilimintarwa akan harkoki da karantarwan harkar musulunchi da Sheikh Ibraheem Zakzaky yake jagoranta a yammacin Afrika.

http://www.harkarmusulunci.org



Jaridar Almizan

wannan shafin jaridar musulunci ne na AL-MIZAN shiga ta nan kasa

www.almizan.net



Karantarwar Iyalan Manzo (a.s) wannan shafuka ne da ke karantarwa akan janibobi da dama da suka shafi rayuwar iyalan gidan manzon Allah (s.a.w.w.) tare da bayanai akan munasabobi na musulunchi da tarihi dss
http://www.awwalbauchi.faithweb.com

shafin wilayah wannan shafin yana karantarwa ne tare da bada bayani akan karantarwar Ayatullahi Khomaini(R) da magajinsa Imam Khamne'i.
http://www.wilayah.org

shafin harka na Turanchi wannan shafin harkar musulunci ne da aka gina da turanchi
http://www.islamicmovement.org

Sayyed Fadlullah saduwa da shafin sayyed fadlullah.
http://www.bayynat.org

shafin nuna goyon baya ga gwagwarmayar Palasdinawa

tare da karantarwan Iyalan gidan Manzo (s.a.w.a.)

http://www.baabeilm.com





Ko minene shawararku?

Shiga shafin littafin maziyartan don manna shawararka ko ka rubuto email ga eelmansir@yahoo.com.